Ma'aikatar harkokin cikin gidan Tunusiya a jiya Alhamis ta fitar da sanarwar cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kame wasu mutane biyu da suka shahara a fagen kwadaitar da matasa domin shiga cikin kungiyar ta'addanci ta Da'ish a lardin Sidi Bouzid, kuma mutanen biyu 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish ce da ke mamaye da wasu yankunan kasar Libiya.288